Reshen birnin tarayyar Najeriya, Abuja, na kungiyar likitoci masu neman kwarewa (ARD, FCT) ya tsunduma cikin wani yajin aikin ...
An samu Beatrice da mijinta Sanata Ike Ekweremdu da laifin yunkurin safara da cinikin sassan jiki bil adama a London a watan ...
Yan sanda a Mumbai sun ce sun kama wani mutum mai shekaru 30 wanda ake zargi da hannu a harin a cewar Kamfanin Dillancin ...
Akalla mutane 600 ne ake sa ran za su halarci bikin da aka mayar Cikin Majalisar Dokokin Amurka saboda matsanancin sanyi ...
Jami’an tsaron Jamhuriyar Nijar sun cafke tsohon ministan man fetur Barke Moustapha kwanaki kadan bayan da gwamnatin mulkin ...
Ya zuwa safiyar Assabar, an sami shawo kan kashi 43% na harsunan wutar Palisades, wanda ya karu daga kashi 31% na ci gaban da ...
Sabbin zarge-zargen suna nuni da cewa Faransa za ta samar da kudin makarkashiyar hambarar da gwamnatin soja a Nijar ko ...
A yau Lahadi an tsara Trump zai halarci bikin shimfida furanni a makabartar Arlington, kafin ya nufi wani gangami a dandalin ...
Jihohin Amurka 22 karkashin jam'iyyar Democrat’s sun shigar da kara a jiya Talata akan umarnin zartarwa da shugaba Donald Trump ya sanya wa hannu na kawo karshen bada shaidar zama dan kasa ta haihuwa ...
Za a sanar da sunayen zababbun ne yanzu a ranar 23 ga Janairu, Hukumar Academy of Motion Picture Arts and Sciences ta fada a ...
Kamar yadda ake faɗa a masna’antar fina-finan Amurka ta Hollywood, dole ne Shirin ya ci gaba. A ranar Litinin, an ba da ...
Shugaban ya ayyana cewa babu wata kasa da za ta cimma muradan ci gaba mai dorewa ita kadai, inda ya jaddada cewa hadin gwiwar ...